Alkaluma sun nuna an yi garkuwa da mutum fiye da 800 daga farkon 2020 zuwa yanzu.Mun kawo wasu fitattun mutanen da su ka riga mu gidan gaskiya a bana. Rahotanni daga kasar Amirka na cewa kasar Rasha ta yi amfani da na'urar kandagarkin yaki da kutsen satar bayanai ta Internet na kamfanin Kaspersky Lab wajen gudanar da leken asirin.
This site is protected by reCAPTCHA and the Google Mun kawo maku tarihin Shugaban da ya yi murabus a jiya. An kafa sashen Hausa na Muryar Amurka ran 21 ga watan Junairu, shekara ta 1979, domin watsa labaran duniya da shirye-shirye zuwa ga Hausawa da masu jin harshen Hausa a duk fadin duniya, musamman ma yammacin Afirka kamar kasashen Nigeria, Ghana, Nijar, Chadi, Libya, Cote d’Ivoire da wasu sassan janhuriyar Benin. Banda Chaina, COVID-19 ta yadu zuwa kasashe 195. Tun farkon bullar annobar corona aka ware makudan kudi yakar cutar. Ziyarci shafin ☛ Hausa.legit.ng domin samun LABARAN DUNIYA , rahotannin bidiyo da hotuna kan labarun Najeriya, nahiyar Afrika da ma sauran sassan duniya baki daya. Banda Chaina, COVID-19 ta yadu zuwa kasashe 195. A hirar da BBC ta yi da mawakin, ya yi bayani kan wasu kalamai da yayi amfani da su a wakokinsa da ya yiwa Ganduje. Get the hottest stories from the largest news site in NigeriaUCL: Kungiyar Bayern Munich ta fito wasan karshe a gasar zakarun nahiyar TuraiBidiyo: An fada mana ɗaya daga cikin gwamnonin Arewa ne kwamandan Boko Haram - M...Bidiyo da Hotuna: Adama Indimi ta angwance da biloniyan ɗan sarki, Malik Ado-Ibr...Fusatattun matasa sun kai hari ofishin jakadancin Najeriya a kasar CanadaJami’ar Salam: Kungiyar Izala ta na cigaba da yunkurin bude Makarantar addini a...Da dumi-dumi: Sarkin Saudiyya ya kira Buhari (dubi batutuwa uku da suka tattauna...Farashin kaya sun yi mummunan tashi da ba su taba yi ba a cikin shekara 2Dubun wasu masu hada-kai da Miyagun ‘Yan bindigan Jihar Katsina ta fara cikaAn yi karar tsohon shugaban kasa a kotu saboda rashin biyan kudin kula da yaraAbubuwa 7 game da labarin Keita; Shugaban da ya bar mulki bayan hambarar da GwamnatiYadda Abacha ya kamani ya daure a 1995 bayan na ki aiki da shawarar Carrington - ObasanjoHotunan yadda shugaban kasa ya fada cikin rafi ya ceto wasu mata da jirginsu ya kifeAdadin mutanen da aka sace a Jihohi 33 ya zarce 800 a cikin kwanaki 210 - BincikeAbba Kyari da shahararrun mutane 20 da su ka mutu a Najeriya a shekarar 2020Wadanda su ka kubce daga Boko Haram sun bada labarin yadda ake rayuwa a SambisaNaij.com Media Limited, 2020
Manyan mutanen da Najeriya ta rasa a shekarar 2020 sun hada da Mai martaba Sarkin Rano.Wasu mata uku da su ka shiga hannun Boko Haram sun bada labarin Sambisa bayan Allah ya yi sun fito. Sunan wadannan mata Yohanna, Luka Jato da kuma Lami Jato. Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Sai dai a lokaci guda kuma, kasadar shiga yanayi na cin hanci da rashawa ta karu fiye da a lokutan baya. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.Kusan mutane dubu 400 ne suka kamu da cutar Coronavirus a yayin da wasu sama da dubu 17 suka rasa rayukansu a sassa daban daban. Wani sakamakon bincike da ya fito yau Talata na nuni da cewar, killace wadanda suka harbu, nisanta juna a wuraren aiki da inda jama'a ke haduwa da rufe makarantu, sun kasance matakai masu inganci wajen yaki da yaduwar cutar COVID-19, bisa la'akari da martanin kasar Singapore kan wannan cuta mai kisa.Masu bincike daga jami'ar Singapore sun ga yadda nisanta juna tsakanin mutane uku a lokaci guda, ya yi tasiri wajen rage yaduwar Corona tsakanin al'ummar kasar.Ministan Lafiya na Afirka ta Kudu Zweli Mkhize ya ce kawo karshen makon nan kasar ta samu mutum sama da 500,000 masu coronavirus. Mabiya addinin Kirista a arewa maso gabashin Najeriya sun shiga sahu ‘yan uwan su na fadin duniya wajen yin bukukuwar Easter inda ake gudanar da bukukuwan cikin tsauraran matakan tsaro.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla kananan yara 10,000 ke mutuwa a kowane wata a duniya a sakamakon yunwa da annobar corona ke haddasawa. Mutane su na ta tambaya wanene Shugaban kasar Mali da Sojoji su ka yi waje da shi daga kan karagar mulkiA ranar Talata ne tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bayyana yadda tsohon shugaban kasa, marigayi janar Sani Abacha, ya kamashi ya daure a kuShugaba Rebelo de Sousa na kasar Portugal ya bada mamaki yayin da ya fada cikin rafi ya ceto wasu mata 2 dake nutsewa a ruwa a Algarve beach da jirginsu ya kifeKusan kullum sai an sace mutum 4 a kasar nan kamar yadda mu ka samu labari.
Kusan mutane dubu 400 ne suka kamu da cutar Coronavirus a yayin da wasu sama da dubu 17 suka rasa rayukansu a sassa daban daban.